Finland ta zama ƙasa mafi walwala ko farin ciki a duniya karo na takwas a jere, inda ƙwararru suka bayyana samun wadatar dazuka da kuma ayyukan kyautata rayuwa a matsayin dalilai. Ta tsallake ...